Ko kun san sau nawa aka kashe Shekau?
Bestarewa
August 23, 2016
0 Comments
Kan kungiyar ta Boko Haram ya rabu gida biyuRundunar sojin Najeriya ta fitar sanarwar cewa ta yi wa shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, mummunan rauni a ranar juma'ar da ta gabata, amma ko kun san sau nawa aka ta yi ikirarin kashe shi a baya?A shekarar 2009 rundunar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar shugaban Boko Haram...