Bestarewa
July 24, 2017
0 Comments
Gwamnan jihar Imo ta Nigeria Rochas Okorocha ya ce sun dauki kimanin sa'a guda suna cin liyafa tare da shugaban kasar a bayyanarsa ta farko a bainar jama'a tun bayan da ya tafi jinya a birnin London kwanaki 78 da suka gabata.Mr. Okorocha dai na daya daga cikin gwamnonin jam'iyya mai mulki ta APC 4 da suka ziyarci Shugaba...