MASOYYA NA GASKE
Bestarewa
May 13, 2017
0 Comments
_Akwai wata rana da zantafi💔__Kuma bazan sake dawowa ba💔__Akwai wata rana da zanyi bacci💔__Kuma bazan sake tashi ba💔__Akwai wata rana da zan rufe idona har abada💔__Akwai wata rana da zata zama babu ni💔__Akwai wata rana da zakuyi message a contacts dina amman babu reply zakuyi ta tunanin kamar zanmuku reply amman...