Video: Sadik Sani Sadik – Yar Kure Hausa Comedy
Bestarewa
December 06, 2017
0 Comments
To jama’a barkanmu da sake haduwa a cikin wannan satin Wanda muke kawo muku hausa comedy na jarumi sadik sani sadik Wanda shafin pulse Hausa Nigeria suke shiryawa.Inda zakuga jarumin naku ya debo yan mata biyu tare da abokinsa sun zo shopping wani shago sai yan matan suka fara shiga shagon kafin jarumin ya shiga sai abokinnasa...