Follow Us @soratemplates

Showing posts with label Hausa video Film. Show all posts
Showing posts with label Hausa video Film. Show all posts

Sunday, April 22, 2018

Video : Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 50 Arewa24

April 22, 2018 0 Comments
Domin Kallon cigaba da chakwakiyar cikin shirin dadin kowa kawai ku biyomu.A CIKIN WANNAN SATIN:-Bayan da I.b ya furta cewa yana kaunar yar uwarsa Bintu a gaban mahaifinta Kawu Mala, daga baya ta sauya zani, bayan da janye batun Bintu ya maye gurbinsa da na Gimbiya, sai dai yin haka ke da wuya al’amurra suka sauya a gidan,...

Tuesday, March 20, 2018

Kannywood: video hira da rahama sadau a arewa24

March 20, 2018 0 Comments
Video : sabon hira da akayi kaitsaye da rahama  sadau a  arewa24 wada kowa yasan rahama sadau dayace daga chikin kannywood duk da a yanxu wasu sunce wai ta iya yaruka kala kala kuma hakane ta yaren India    DOWNLOAD VIDEO H...

Monday, March 19, 2018

Video :Dadin Kowa Sabon Salo Episode 45 Arewa24

March 19, 2018 0 Comments
Sakama kon canjin yanayi da aka samu na canza shirin dora dadin kowa a online hakan ya janyo tsaiko narashin dorashi a kan lokacin aka sanar Ayi Afuwa.Domin Ganin cigaban chakwakiyar da aka tsaya to a biyomu.A SATIN DA YA GABATA:-Tashin hankali ya kara Kamari a Gidan Malam Musa, inda hakurin Baraka ya kare,ta dauki mataki...

Thursday, January 18, 2018

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37 Arewa24

January 18, 2018 0 Comments
Domin kallo cigaban shirin dadin kowa na satin da yaga bata yau sai ku sammbada domin mazge chakwakiyar da ta gabata a cikin wancan satin.Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka.Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa?A...

Sunday, January 14, 2018

Video Hausa Film: Cigaban Shirin – Kalan Dangi Part 2 video

January 14, 2018 0 Comments
Ga masu bukatar kallon cigaban shirin kalan dangi wato 3&4 to ga na Hudu yanzu mun kawo muku Sai kusha kallo lafiyaShin a baya ina kuka tsaya sai ku cigaba da kallo lafiya.JARUMAN FILM DIN SUNE:-Ali NuhuSadiq Sani SadiqFalalu A DorayiAmeenu Shareef MomoRabiu RikadawaJamila NagduMaryam BoothAisha TsamiyaDa Dai Sauran...

Hausa Film: Cigaban Shirin – Kalan Dangi part 1 Video

January 14, 2018 0 Comments
Ga masu bukatar kallon cigaban shirin kalan dangi wato 3&4 to ga na ukunsa yanzu mun kawo muku kafin nan mu kawo na hudun.Shin a baya ina kuka tsaya sai ku cigaba da kallo lafiya.JARUMAN FILM DIN SUNE:-Ali NuhuSadiq Sani SadiqFalalu A DorayiAmeenu Shareef MomoRabiu RikadawaJamila NagduMaryam BoothAisha TsamiyaDa Dai...

Friday, January 12, 2018

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36 Arewa24

January 12, 2018 0 Comments
Domin kallon cigaban satin da ya gabata to ga na wannan satin saiki dakko domin kalla.Gaskiya akwai kura wannan satin sabi da naga akwai chakwakiya kawai kusha kallo lafiya.Saillau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten Dadin Kowa.Sai dai dawowarsa keda wuya wata sabuwa...

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 35 Arewa24

January 12, 2018 0 Comments
jama’ar wannan shafi mai albarka barkanmu da kasancewa a wannan satin a satin baya kunjimu shiru bisa jinkirtawa da mukai bamu kawo muku shiba to yau gashi hade da na 36.Tirkashi! Mai hali dai baya taba fasa halinsa. Saukowar Malam Kabiru garin Dadin Kowa ya koma san’arsa ta bara, daga nan kuma ya bazama cikin gari neman...

Saturday, December 9, 2017

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 31 Arewa24

December 09, 2017 0 Comments
Domin Ganin Cigaban shirin satin da yagabata na dadin kowa watocigaban episode 30 sai ku kasance tare damu.To nasan kowa yasan abinda ya faru a satin da yagabata to yau ga cigabansa.Acikin Wannan Satin:-Hargitsi ya barke a gidan Malam Musa Tsohon Soja, bayan da likita ta tabbatar masa da cewa Hansatu bata da ciki,bayan...

Thursday, November 30, 2017

Film: Kalan Dangi 1-2 – Sabon Hausa Film 2017

November 30, 2017 0 Comments
To ina ma abota harkar kallon fina finan hausa a yau ne zaku iya kallon film din kalan dangi a wayoyinku da kuma talabijin domin ku kalla sabi daku.Kalan dangi film ne da kukajima kuna jiransa domin kala tunda an haskashi a cinimas wasu sunje sun kalla wasu kuma basu da ikon kalla sai sanda ya fito to yau gashi yafito...

Film: Kalan Dangi 3-4 – Sabon Hausa Film 2017

November 30, 2017 0 Comments
To ina ma abota harkar kallon fina finan hausa a yau ne zaku iya kallon film din kalan dangi a wayoyinku da kuma talabijin domin ku kalla sabi daku.Kalan dangi film ne da kukajima kuna jiransa domin kala tunda an haskashi a cinimas wasu sunje sun kalla wasu kuma basu da ikon kalla sai sanda ya fito to yau gashi yafito...

Full Film: Kisan Hutu 1-2 – Sabon Hausa Fim 2017

November 30, 2017 0 Comments
Sabon shirin Hausa film kenan mai suna Kisan Hutu Wanda film din yake dauke da chakwakiya a cikinsa.Inda zakuga jarumi Ali nuhu yake yiwa mahaifinsa Allurar Mutuwa akan wani dalili.Jaruman Film Din Sune:Ali NuhuAhmed Ali NuhuJamila NaguduDa dai sauransu.Kisan HutuKawai Ku shigo wannan shafin Dan Kalla ko Ku dakkoshi.LINK...

Friday, November 24, 2017

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 29 Arewa24

November 24, 2017 0 Comments
Domin gani cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce said Ku shigo wannan shafin domin kukalla sannan Ku dakkoshi.A wancan satin kunga yadda ta kaya tsakanin gidan su bintu da kanwar gimbiya.Sai kuma bom ya tashi a police station yayin da Alawiyya take ciki shin tamutu ko tana da rai.ACIKIN WANNAN SATINShin me zai...

Friday, November 17, 2017

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 28 Arewa24

November 17, 2017 0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Asatin Daya gabata kunsan anbar baya da kura inda gimbiya bata da lafiya Takai da har sai da sukaje asibiti.Yayin da ita kuma hajiya tagaji da abinda gimbiya takeyi mata.Talla(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sannan sai kanwar gimbiya ta karbi aikin gimbiya...

Sunday, November 12, 2017

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 27 Arewa24

November 12, 2017 0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); To jama,a barkanmu da jumma’a da fatan antashi lafiya a yau zamu kawo muku dadin kowa Sabin salo.Domin ganin cigaban dadin kowa na satin da yagabata wato episode 26 to yau ga 27.Talla(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Sa’adatu ta zo da wata sabuwa a wannan...

Saturday, November 4, 2017

(bidiyo) Dadin Kowa Sabon Salo Episode 26

November 04, 2017 0 Comments
Domin kallo cigaban shirin satin daya gabata sai ku kasance damu domin dakko shi a cikin wannan shafin wato Episode 26 cigaban Episode 25. Yanzu haka kuna iya download dinsa a nan Talla Kusan abinda zai faru acikin wannan satin. Inda Zakuga ana ayiwa kanwar gimbiya pasport wato za ayi mata visa ta fita waje domin yin aiki....

Monday, October 30, 2017

Video: Kanwar Dubarudu 3&4 Sabon Hausa Film

October 30, 2017 0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Hahahaha Jama,a film din da kuka jima kuna jira yafito wato ” KANWAR DUBARUDU ” domin nishadantar daku.Gaskiya film din zai baza sosai wlh Inda zakuga yadda Ali Nuhu yake sha’aninsa shida Jaruma Rahama Sadau.A(adsbygoogle...