Music: Sabuwar Wakar Rarara – Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa
Bestarewa
February 01, 2018
0 Comments
Tofa kai rarara ba dama wallahi wai kunjishi asabuwar wakarsa mai suna ” Mahadi Ya Tsorata yaki Zuwa ” shin ko kunsan da wayake hahaha tofa ina yan kwankwasiyya rarara ya tabaku.Mahadi ya tsorata yaki zuwa mahadi yafirgita yaki zuwa karyan banzaGA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Kubani Kidan ganduje dashe allah –AMSHI-...