Follow Us @soratemplates

Showing posts with label Wakokin hausa. Show all posts
Showing posts with label Wakokin hausa. Show all posts

Monday, April 23, 2018

Music : Hamish breaker Hira

April 23, 2018 0 Comments
Music : assalamu alaikum yan uwa da abokan arxuka a yau muna dauke da sabuwar waka shahararen mawaki wato hamisu breaker dauke da sabuwar waka hira ita dai yayita gareku  masoyya ga wasu baituka daga chikiHamisu breakerHira kauna tana kiranaDan Allah dawa diyar Fulani daure kilunaDaure kikulanaAshe dake xan kare rayuwaAyi...

Sunday, April 22, 2018

Music : Saniyo M Inuwa -Kalaman So

April 22, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar saniyo m inuwa mai suna ” Kalaman So ” sabi da ku masoya wannan wakar aka yita cewar mawakin.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Da kalaman so nazo zugin kauna ke sanya amato soyayyar gaskiya nake miki ba zan saki rana ba– Da kalaman so nazo zugin kauna yasakani ambato soyayyar gaskiya nake maka ba zan saka rana...

Thursday, April 19, 2018

Music : Music: Husaini Danko -Idan Harbakya Barniba

April 19, 2018 0 Comments
Music : Sabuwar Wakar Husaini Danko Mai Suna ” Idan Harbakya Barniba ” gaskiya husaini ba dama baka daawa kayan kida kafa wajan basu sauti harma da….GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Idan dai ba’ajini ba kinyi zance kidau mai rikon dan kida– Idan harbka barniba naji zan bika dau rikon dan kada– Dake zuciya ke min korafin infada...

Sunday, April 15, 2018

Music: MUSIC: Umar M Shareef Azeema

April 15, 2018 0 Comments
Ku saukar da sabuwar waƙar soyayya ta Umar M Sharif mai suna AzeemaKunji kaɗan daga cikin baitukan da waƙar ke ɗauke dasuAMSHI : Azeema ke nake yi wa so na haƙiƙa, inba ke ba babu wacce zan ba kauna taZuciya ta ke take muradi, ke kike sawa inyo nishaɗi, ɗan matsonan kussa muyyi taɗi, babu wai wai a so ana jahadi, kisa...

MUSIC: Naziru M Ahmad Rawa Rawa

April 15, 2018 0 Comments
Sabuwar waƙar mawaƙi Naziru M Ahmad Rawa Rawa, wannan ita ce sabuwar waƙar da mawaƙi Naziru ya fitar a ƙwanan nan, wacce ke tashe musamman a wajan bukukuwan ƴaƴan attajirai da masu hannu da shuni a fa ɗin NigeriaWanda ciki harda shi kansa mawaƙin, ta yadda ya sha taka rawa da Ita a gidan jan bukukuwa daban dabanGadai waƙar...

Friday, April 13, 2018

Music : new album by Album: Sammani AA -Yarinya Ina Kika Dosa Album 2018

April 13, 2018 1 Comments
Sabon kundin wakoki na matashin mawaki Sammani AA mai suna ” Yarinya ina kika dosa ” kudin wakokin mai dauke da wakoki guda goma sha shida wanda mawakin ya buga sabi daku masoya ku nishadantu.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-“Yarinya ina kika dosaNa aminta kin sanya hula ta maza ba kairee baMeye yasaki haka addininmu bai lamuni...

Thursday, April 12, 2018

MUSIC : NEW ALBUM Album: Isah Ayagi -Da Sauran Kallo Complete 2018

April 12, 2018 0 Comments
Wakokin cikin album din isah ayagi kenan mai suna da sauran Kallo wanda yake kunnshe da wakoki guda goma sha shida wanda mawakin ya buga.Wakokin a ciki wasu tsofaffine wasu sa babbi kuma hakama a wajan wasu tsofaffine a wajan wasu kuma sababbi ne.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR”-” Sauran kallo nace inada sauran kalloNayi nisa...

Monday, April 9, 2018

MUSIC : SABUWA WAKA DAGA HALIFA SK

April 09, 2018 0 Comments
SABUWAR WAKA DAGA HALIFA SK MAI FAASARA INDIA FASSARA HAUSA A COMPANY SULTAN KUMA DAYA DAGA CHIKIN MASU TASOWA  A KANNYWOOD WANDA SUKE WAKA DANA KU HAMISU BREAKER  HALIFA SHIDA DAN DORAYI  KUSA GIDAN SU HAMISU BREAKER   WAKAR TASA MAI TAKEN BAKO  AYI SAURARO  LAFIYA     ...

MUSIC : JINI JIKINA BY HALIFA SK

April 09, 2018 0 Comments
asssalamu alaikum yan uwa da abokan arzuka a yau muna dauke da sabuwar waka daga wajan daya daga chiki mawakan kannywood kuma shugaba a chiki  company sultan masu fassara india fassara hausa halifa sk wakar dayayi  mai dadi  kudai kuyi sauraro lafiya               ...

Friday, April 6, 2018

Music : Husaini Danko – Ku Barmu Dasu

April 06, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Ku Barmu Dasu ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai kawai ku sankamota domin saurara saura naga wani yayi rawa ko da idone zako muhadu dashi.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Ku barmu dasu– Inmun fada ku nazari– Wanda kaso– Shi zai rike alkawari– Muna da kaso– Da ya fito munci gari– Jiranmu...

Wednesday, April 4, 2018

Music: Hamisu Breaker – Ummi

April 04, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar hamsiu breaker Dorayi kenan mai suna ” Ummi ” wakar ta soyayyace to gareku masu masoya ummi ga wakarku daga bakin dan kwalisa breaker.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Ummi Sarauniyaa– Sanyin Idaniyaa Kece– Karki Manta kauna tanabiyata– Dan Allah gimiya ki juya– Na taso da zantukana soyayya– Tasanya inata kuka...

Saturday, March 31, 2018

Music : new song by Umar M Shareef – Zo Kusanta Dani

March 31, 2018 0 Comments
Music : Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna ” Zo Kusanta Dani ” wakar gaskiya ba laifi tayi dadi sosai saima kun saurara.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Zo kusanta dani Zana Rayu dake– Amanata kaina zana baki– Zo kusanta dani Zana rayu da kai– Amanata kaina zana baka– Na aminta dake mu zauna rayutare– In zakiyo zance ni...

Friday, March 30, 2018

Music : new song by Husaini Danko – Na Dasa Buri

March 30, 2018 0 Comments
Music : Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Na dasa buri ” wakar gaskiya tayi dadi sosai ba’a magana kawai asha waka banda magana kai idan ta kama ayi rawa ayi kawai.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Na dasa buri da alaka inda rabon zan samu– Karnaji kunya naki nuni inrasa kokon madara– Ahh ba’a rabamu tunda na nunaki–...

Friday, March 23, 2018

Music: New song by Umar M Shareef – Tsohuwa Ta Zuma

March 23, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar Umar m shareef mai suna ” Tsohuwa Ta Zuwa ” wakar gaskiya tayi dadi sosai dan nasan kun fini sani umar indai wajan wakar soyayya ce.GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Tshuwa ta zuma nice ba zan canza ba– Karka yadani ni aure burina– Tsohuwa ta zuma na barki ba zan lasaba– Sabuwa gata ita tazam zabina– Sabuwa...

Wednesday, March 21, 2018

MUSIC :New song by Sabuwar Wakar Umar M Shareef - Azeema Yar Gata

March 21, 2018 0 Comments
Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata.⏩ Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata.⏩ Zuciyata Ke Take Muradi.⏩ Ke Kike Sawa Inyo Nishadi.⏩ Dan Matso Nan Kussa Muyi Tadi.⏩ Babu Wai Wai A So Ana Jihadi.⏩ Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi.⏩ Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu...

Sunday, March 18, 2018

Saturday, March 10, 2018

Music : new song by Isiah ayagi walwalar zuchiya

March 10, 2018 0 Comments
Albishirin ku yan uwana Ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau na kara zo muku da wata wakar Isah Ayagi wanda kunsan shima wannan mawaki ya iya waka sosai gwargwadon basirarsa nasan duk wanda ya saurari wakarsa mai suna "maryam" yasan.Akwai kalamai da baitoci na soyayya ga masoya to kads ka bari a baka labari...

MUSIC: New song by Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata

March 10, 2018 0 Comments
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata Daya Daga Cikin Wakokin Sabon AlbumƊinda da suka fitar shida yaran sa mai suna Ƴar Budurwa Album tare da Abdul D One da Muhammad MeleryGa Kadan Daga BaitukantaAMSHI:- Kin haɗu ƴan mata, kinji mannu fata, soyayya na zo ki bani ki mai dani ɗan gata-Kin haɗu...

MUSIC:New song by Ali Show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari 2018

March 10, 2018 0 Comments
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Ali Show Da Ado Gwanja Ga Wani LabariBayan kwashe tsawon shekara guda cur ba'aji ɗuriyar mawaƙi Ali Show ba yau sai gashi ya sake ɓullowa da wata sabuwar waƙa mai taken ga wani labaritare da shaharren mawaƙin zamanin nan Ado Gwanja inda suka wasa kansu cikin waƙar tare da caccakar makiyan su,...

Thursday, March 8, 2018

MUSIC: Umar M Sharif Sabuwar Rayuwa

March 08, 2018 0 Comments
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Sharif Sabuwar RayuwaWaƙar sabuwar rayuwa waƙa ce dake ɗauke da muhimman darussa game da rayuwaTa yadda zata iya canza wa mutum a duk lokacin da baiyi tsammani ni, daga halin kunci zuwa na farin ciki, haka daga farin ciki zuwa baƙin cikiGadai kaɗan daga baitukan waƙar :--Amshi :...