Video: Umar M Shareef – Labarin Zuciya || Garzali Miko Ft Aseeya
Bestarewa
November 04, 2017
0 Comments
Wakar Umar m shareef kenan mai suna ” Kizo Ki Kalli Labarin Zuciya ” wace garzali miko ya hau tare dashi da aseeya mai zamani yarinya mai shigar yan india wato bata da kayan sawa sai sari.Wakar kusan zance tsohuwace Audio dinta shine yanzu kuma gwarzon jarumin naku Garzali miko ya hau wakar tare dashi da Aseeya.Tallakuna...