'Yan sandan a Faransa sun gano wani akwatin zinari da ke dauke da zuciyar daya daga cikin wata jaruma, wadda aka sace daga wani gidan adana kayan tarihi a makon jiya.Akwatin wanda yake dauke da kayayyaki mallakin Sarauniya Anne, an kera shi ne a karni na 16.'Yan sanda sun kama mutanen biyu a ranar Asabar kuma sun kai su...
Showing posts with label Labarai. Show all posts
Showing posts with label Labarai. Show all posts
Wednesday, April 25, 2018
Tuesday, April 24, 2018
Labaran duniya : Hisba ta tsince yara fiye da 26,000 a titunan Kano – Sheikh Daurawa
Bestarewa
April 24, 2018
0 Comments
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce a shekara biyun da ta wuce ta tsinci yara fiye da 26,000 da ke gararamba a titunan jihar.A cewar hukumar, galibin yaran da aka tsinta dai sun fito ne daga wasu kasashe masu makwabtaka da Najeriya da kuma jihohin kasar masu makwabtaka da jihar Kano.Shugaban hukumar, Sheikh Aminu Daurawa,...
Akalla mutum 18 ne suka rasa rayukansu, bayan wani hari da aka kai wata cocin darikar katolika watau St Ignatius Catholic Church a jihar Benue kamar yadda gwamnatin jihar ta bayyana.Wadansu mahara ne wadanda gwamnatin jihar ta ce makiyaya ne suka kaddamar da harin a garin Ayar-Mbalom da ke karamar hukumar Gwer ta Gabas.Kuma...
Labaran duniya : Yadda dan majalisa ya rasa iyalansa 10 a rana daya
Bestarewa
April 24, 2018
0 Comments
An yi jana'izar mutum goma a Zamfara, dukkaninsu iyalan wani dan majalisar dokokin jihar, wadanda suka mutu a sanadiyyar hadarin mota.Motar da suke ciki ce ta yi taho-mu-gama da wata babbar motar dakon kaya a ranar Lahadi, yayin da suke koma wa gida daga hidimar aure.An dai yi jana'izar mamatan a garinsu na 'Yarkufoji...
Monday, April 23, 2018
Labaran duniya : Iran ta yi barazanar komawa shirinta na nukiliya
Bestarewa
April 23, 2018
0 Comments
Ministan harkokin kasashen wajen Iran, Mohammad Javad Zarif, ya ce kasarsa a shirye take ta sake komawa harkar nukiliya gadan-gadan idan Shugaba Trump na Amurka ya soke yarjejeniyar nukiliyar kasar da aka cimma a shekara ta 2015.A karkashin yarjejeniyar, Iran ta amince ta sassauta shirinta da nukiliya domin samun sassaucin...
Labaran duniya : Ko tiyatar kwaskwarima da ake yi wa al'aurar mace na da illa?
Bestarewa
April 23, 2018
0 Comments
Gwamnatin Birtaniya ta bukaci babbar likitar gwamnatin kasar da ke aikin tiyatar gaban mace da ta bayar da sabuwar kididdiga a kan yawan matan da aka yi wa tiyata a gabansu.Tun a shekarar 2008, aka yi wa mata dubu 27,016 irin wannan aiki na sanya musu wata raga a gabansu idan suna fama da matsalar kasa rike fitsari ko...
Saturday, April 21, 2018
Labaran duniya : 'An yi wa kalaman Shugaba Buhari kan matasa mummunar fahimta'
Bestarewa
April 21, 2018
0 Comments
A Najeriya, wasu mukarraban shugaban kasar sun ce an yi mummunar fahimta game da kalaman da shugaba Muhammadu Buhari ya yi cewa mafi yawan matasan kasar ci-ma zaune ne.Shugaba Buhari yana magana ne a taron kasashen renon Ingila dake gudana a birnin Landan.Sai dai kalaman sa na ci gaba da tayar da kura a tsakanin matasan...
Labaran duniya : Koriya ta Arewa ta dakatar da shirinta na nukiliya
Bestarewa
April 21, 2018
0 Comments
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya sanar da cewa ba zai sake gwajin harba makamai masu linzami ba, kuma zai rufe tashoshin da ake gwajin makaman a kasar.Sanarwar hakan na zuwa ne mako guda kafin ganawar da Mr Kim zai yi da shugaban Koriya ta Kudu Moon Jae-in.Kamfanin dillancin labaru na Koriya ta Arewa ya ambato Kim...
Thursday, April 19, 2018
LABARAI DA DUMI DUMINSA : An tsinci gawar yarinya 'yar shekara 3 da aka yi wa fyade a Kano
Bestarewa
April 19, 2018
0 Comments
'Yan sanda a jihar Kano sun ce sun kama malaman wata makaranta su tara bayan da aka samu gawar wata yarinya da aka yi wa fyade.An dai gano gawar yarinyar ne a cikin ajin makarantar kwanaki hudu bayan da iyayenta suka sanar da bacewarta.An ce dai an gano gawar, wadda har ta fara rubewa kwance a cikin jini kuma tsirara.Kakakin...
Thursday, November 30, 2017
(video) Ban taba ambaton Sheikh Dahiru Bauchi a wa'azina ba — Kabiru Gombe
Bestarewa
November 30, 2017
0 Comments
Babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya musanta cewa yana yawan ambaton sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi a cikin wa'azinsa.Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara da ya kai wa BBC a ofishinmu da ke Landan a makon daya gabata, inda ya ce...
Wednesday, November 15, 2017
An kashe wata yarinya a Nigeria don yin tsafi da sassan jikinta
Bestarewa
November 15, 2017
0 Comments
'Yan sanda sun shaida wa BBC cewa an kashe wata yarinya 'yar shekara 17 a Najeriya don a sayar da sassan jikinta wajen yin tsafin da wasu suka yi amanna yana kawo arziki.An kama mutum uku da suka hada da wani mutum wanda ya yi ikirarin kashe ta da sayar da sassan jikinta ga wani matsafi a kan dala 25, daidai da naira 9,000.Wani...
Tuesday, November 14, 2017
Dansanda ya yiwa soja dukan tsiya a wajen na’urar ATM dake Damaturu
Bestarewa
November 14, 2017
0 Comments
Rundunar yansanda sun tafi da soja tare da dan sanda dan bincike al'amarin da ya janyo rikic ia tsakanin su Wani jami’in yansada ya ji ma wani soja rauni a lokacin da rikici ya barke a tsakinin su a wajen cire kudi a na'urar ATM dake Damaturu.NAIJ.com ta samu rahoton cewa, rikicin ya fara na lokacin da wani soja ya zo...
Monday, November 13, 2017
Nigeria: An fara amfani da waka wajen yaki da cin hanci Ds Rashawa
Bestarewa
November 13, 2017
0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); A Najeriya, hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon-kasa, wato EFCC, ta rungumi wata sabuwar dabara ta amfani da mawakan Kannywood don shelar yaki da cin hanci da rashawa a tsakanin mata da yara.(adsbygoogle...
Sunday, November 12, 2017
Yadda na hana zurarewar Naira biliyan 2.5 daga ma'aikata ta - Sheikh Isah Ali Pantami
Bestarewa
November 12, 2017
0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Babban shehin malamin islamar nan, kwararre a harkokin sadarwar zamani kuma shugaban hukumar gwamnatin tarayya dake da alhakin kula da ma'aitar ta National Information Technology Development Agency [NITDA] a turance,...
Sunayen wandanda ake zargin Karkatar Da Tirela 65 Na Abincin 'Yan Gudun Hijira
Bestarewa
November 12, 2017
0 Comments
Sun Karkatar Da Tirela 65 Na Abincin 'Yan Gudun Hijira Wadanda Ake Zargin Masu Suna Adamu Ado Bomboy, Sadiq Abubakar Tijjani, Abba Thomas, Umar Idris Da Rabi'u Haruna, Yanzu Haka Ana Kan Tuhumarsu.Daga Rariya Faceb...
Tuesday, November 7, 2017
EFCC ba ta bincike na – Sheikh Pantami
Bestarewa
November 07, 2017
0 Comments
Shugaban Hukumar bunkasa fasahar sadarwar ta zamani ta Najeriya (NITDA), Sheikh Isa Pantami, ya ce ba gaskiya ba ne batun da ake cewa Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar zagon kasa tana bincikensa. Wadansu rahotanni da ba a tabbatar ba sun ruwaito Ministan Sadarwar kasar Adebayo Shittu yana cewa...
Sunayen malaman da suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar Kaduna
Bestarewa
November 07, 2017
0 Comments
Sunayen wadanda suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar gwaji da gwamnatin jihar Kaduna tayi wa malaman makarantun firamaren jihar. Shugaban hukumar SUBEB na jihar Nasir Umaru ya ce cikin malamai 33,000 da suka rubuta jarabawar 11,200 ne kawai suka sami nasarar cin kashi 75 bisa 100 na tambayoyin da aka yi musu. Ya Kara...
Saturday, October 28, 2017
Ballagaza: Karuwanci Da Rayuwar Karuwai A Legas
Bestarewa
October 28, 2017
0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Wani bincike ne mai zurfi ne na irin ayyukan yawancin karuwan da ke garin Legas gari ma fi yawan mutane a nahiyar Afirka, binciken ya kuma haɗa da kawalai da ke haɗa karuwan da mazaje a Unuguwannin Ɓictoria Island da...
KADAN YA RAGE A DAMBACE TSAKANIN ABIDA MOH'D DA RASHEEDA MAI SA'A
Bestarewa
October 28, 2017
0 Comments
DUK da cewar taron kungiyar mata masu aure ’yan fim da aka yi a Kano kwanan nan an yi shi an gama lafiya, sai dai kadan ya rage a dambace tsakanin Abida Mohammed da Rasheeda Adamu Abdullahi. A gaskiya, ba don shiga tsakani da aka yi ba, aka shawon kan su, to da kyar da tuni labari ya canza. Lamarin dai ya auku ne bayan...
Friday, October 13, 2017
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kamfanin sadarwa na Google ya janye takunkumin da ya sa kan yada hoton rawar 'yan mata ba riga da ake yi a kasar Swaziland kan shafinta na wallafa bidiyo na Youtube, in ji jaridar Mail and Guardian ta Afirka Ta Kudu. Jaridar ta Mail and Guardian ta ambato wani wakilin...