Follow Us @soratemplates

Showing posts with label Hip Hop music. Show all posts
Showing posts with label Hip Hop music. Show all posts

Wednesday, November 1, 2017

Music: Zeeco Mighty – Ni Banso (prod By Dj ashrap)

November 01, 2017 0 Comments
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ni Banso wata wakace mai ban abin mamaki sabi da yadda aka bugata akan wani abu da ba ajin dadinsa yadda ake cin zarafin mata.(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Gaskiya a wannan lokacin na yanzu ana cin...

Monday, September 25, 2017

Hausa News:- Zamu Fara Ta Yankin Maiduguri Inji Morell Da Classiq (Shiga Kaga Me Zasu Fara

September 25, 2017 0 Comments
Abin Kamar Da wuya Yadda Morell Da Classiq Zasu Mai Da Mai Duguri Cikin Farin Ciki, Yayin Da sojoji ke neman kawo karshen wannan kungiyar yan ta’adda daga kasar, matasan Maiduguri inda kungiyar ta samu asali sun koma ga waka domin samun annashuwa daga barnar da yan ta’addar suka yi a garin, Shima Fitaccen mawaki Morell...

Thursday, August 31, 2017

Kaji dafa'in da wannan katon yake anfani da wajen yi wa yara fyade

August 31, 2017 0 Comments
Wani katon asara da ke da shekaru a kalla 32 a duniya mai suna Ayuba Salihu a yau din nan Alhamis ya bayyanawa hukumar nan dake kare hakkokin yara ta jihar Neja irin dafa'in da yake anfani da shi wajen yi wa yara fyade.Salihu wanda dubun sa ta cika ya shaidawa hukumar cewa ita wannan yarinyar da yayi wa fyade mai shekarun...

Wednesday, August 23, 2017

Bahaushiya musulma ta farko da ta kai matakin kwamanda a Najeriya (hotuna)

August 23, 2017 0 Comments
Bahaushiya musulma ta farko da ta kai matakin kwamanda a Najeriya (hotuna)Hajara ta fara aiki a matsayin jami’ar soja a 1986. Ta samu daukaka inda ta kasance bahaushiya kuma musulma ta farko daga yankin arewa da ta fara kai wa matsayin kwamanda, wanda yayi daidai da matsayin kanal a soja. Hajara, yar marigayi Marafan Birnin...

Monday, July 10, 2017

Classiq waka juya

July 10, 2017 0 Comments
Music: sabuwar waka  arewa Mafia wato sarki classiq  mai  sunan juya  wada  ya bata kida da kuma  kafiya  wada  yayi daidai da zamani  amma  arewa Mafia wato sarki  classiq mu muna chiki su wajeAyi  sauraro lafiyaDownload MP3...

Thursday, June 29, 2017

Wednesday, June 28, 2017

New song Sani Danja Ft Danfo Driver

June 28, 2017 0 Comments
Music: New song  from  sani Danja the title name of or new song   this  song its very nice  and fantastic then  Sani Danja  Ft Danfo Driver  this song is contained alot of the things  but  you can Download  and listen what he said....ayi  sauraro LafiyaDownload...

Tuesday, June 27, 2017

Monday, June 26, 2017

Ay fashion New song INA DA GAYU

June 26, 2017 0 Comments
[music] by  Ay fashion  sabuwar Waka mai sunan ko taken INA DA GAYU..Wanna wakar itace Waka mai tashe ta sarkin basu Wanda yayi wako da dama kamar irinsuKomai na mata..Yayi clubbing gidan rawa.Da dai sauransu.Kuma kunsa yadda yake wake Hip Hop kuma  kamar  R&B amma  dai  saurari Wannan...

Saturday, June 24, 2017

B O C. New song Makhits

June 24, 2017 0 Comments
Download MP3 Music: new song from b o c barde ogan  chasu musa is coming  this  it taken  alot of things  which it's contains  but it's not only  a song  you listened  no it's leaning you  alot  of things  from  it but before  I further  you can...

Friday, June 23, 2017

Queen zeeshaq barka da sallah song

June 23, 2017 2 Comments
Music: barka ku da warhaka a yau  muna dauke da wakar shaharari mawaki  queen zeeshaq wakar da tayi ta barka da sallah ga yan uwa musulmai da abokan  arziki  da kuma fans nata  Wanda take ya banku kuma tace ana tare  kaidai kedai da  abaku Labari gwara ku bayar xaku iya  sambadar...

Thursday, June 22, 2017

Classiq barka da sallah

June 22, 2017 0 Comments
Download MP3   Music: new song  from  arewa  Mafia  classiq  title name  is  barka da sallah  wow  its  letast song  of the  month  since  before  we reach  the  sallah  we  are starting  to get  letast  song...

Classiq freestyle ina sonki

June 22, 2017 0 Comments
Download MP3 Music: new song from  arewa Mafia  classiq  its  freestyle  which  its highlighting  something  then  this  song  title name  ina  sonki   Mean  IN  hausa language  you knew  this  singer  it's  popular...

Xdough ft classiq yallabai song

June 22, 2017 0 Comments
Download MP3 [music] XDOUGH ft CLASSIQ A sabuwar  waka mai taken  yallabai  uhm  arewa mafiya  sune a online yanxu  haka xaku iya  saura arewa Mafia da  xdough  a chikin waka  mai  taken  yallabai  wadda aka bata kida dai da xamani tasha kafiya...Ayi sauraro...