Follow Us @soratemplates

Saturday, February 24, 2018

Music :HOLLYWOOD – Idi Ropoto

February 24, 2018 0 Comments
HOLLYWOOD – Idi RopotoFast rising Nigeria star Hollywood comethrough with a brand new song titled IdiRopoto.Though Hollywood is new in the industrywith this hit track titled Idi Ropoto you cansurely know that he’s here to stay.Reach Hollywood on 08073825889. DOWNLOAD -HOLLYWOOD -IDI-ROPOTO. MP3...

Friday, February 23, 2018

Music:NEW SONG Ado Gwanja Ft Ali Show – Ga Wani Labari

February 23, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar ado isa gwanja kenan tare dashi da ali show mai suna ” Ga Wani Labari ” wakar gaskiya tayi dadi sosai mu samman idan kun saurareta zauji dadinta.GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Kai kai kai ga wani labariAdo gwanja ne kuma ga ali show gefe ga mamud mj mai ganga na doko sauti kuyi rawa Alee sama horibo kai–...

Music: New song Hamisu Breaker – Yabon Ma’aiki Dan Amin

February 23, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar hamisu breaker dorayi mai suna ” Yabon Dan Amina ” wakar yabon ma’aiki gaskiya wakar tayi dadi sosai.Kawai kuyi maza ku sambado wakar domin saurara.KA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Ya shugaba ma’aikin Allah kure matsayi nima yabonka zanyo nura– A Farko Allah nake sakawaMai ikon dake rabon iyawaTa’ala komai kake...

MUSIC :NEW SONGS Album: Hamisu Breaker – Dalilin So Complete Album 2018

February 23, 2018 0 Comments
Barkanmu dakasancewa daku a wannan lokaci ina ma’abota jin wakokin hausa nanaye a yaune muka kawomuku wakokin cikin album dinnan na Dalilin So na mawaki hamisu breaker dorayi wanda yafitar a kwanakin baya.A Yaune zaku samu complete wakokin cikin Album din a shafin yanar gizo wanda kuka saba samu musamman ga masoya na nesa...

Thursday, February 22, 2018

BREAKING NEWS Goodluck Jonathan and Ibrahim Babangida have been reported to be absent at national state council meeting held at the presidential villa in Abuja

February 22, 2018 0 Comments
Goodluck Jonathan and Ibrahim Babangida have been reported to be absent at national state council meeting held at the presidential villa in Abuja- The meeting was presided over by President Muhammadu Buhari- It was reported that Olusegun Obasanjo arrived the venue of the meeting lateFormer Nigerian presidents, Goodluck...

MUSIC:NEW SONG BY Umar M Sharif ft Abdul D One “Kece Tawa Album” 2018

February 22, 2018 0 Comments
MUSIC: Umar M Sharif ft Abdul D One x M. Melery Kece Tawa AlbumAlbishirin, gamayyar fitattun mawaka, kuma fitattu a masana'antar KannywoodUmar M Sharif, tare da yaron sa Abdul D One, da kuma Muhammad Melery sun sake fitar muku da sabon Album ɗin su mai suna KECE TAWA AlbumMai ɗauke da daɗan wakoki har guda goma sha baƙwai...

MUSIC: NEW SONG Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare 2018

February 22, 2018 0 Comments
MUSIC: Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare 2018Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare Yayi 2018Ga Kadan Daga Baitukanta-Ana dara ga dare yayi, da nassara a gurina ni-Farin ciki na, akan Idona, kace dani nine gwanin ki, ki bani ƙauna, kizo mu zauna, farin ciki shi zana baki, muje in gaida ƴan uwanki, su san...

Sunday, February 18, 2018

Saturday, February 17, 2018

Breaking News We're not aware of Shekau’s whereabouts - Nigerian army

February 17, 2018 0 Comments
The army said it is not aware of Abubakar Shekau's whereabouts- The Spokesperson for the Nigerian army, Sani Usman urged journalists to always cross check their facts with the military authorities before publicationThe Nigerian army has debunked claims that Boko Haram factional leader, Abubakar Shekau, escaped to Cameroon.The...

Music: Abdul D One – Kece Raini A So Sabuwar waka

February 17, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar mawaki abdul d one mai Suna ” Gareki Zana Kece Raini ” wakar soyayya mai ratsa zuciyar masoya domin basu nishadi kan soyayyarsu.Gaskiya wakar tayi dadi sosai abdul d one golden voice ayi kawai.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Karbeni zana kece raini ke kika zam ganin idona– Gareni zana kece raini yaki a sonka...

Friday, February 16, 2018

KANNYWOOD LABARI ABIN DAKE FARUWA Na Fara Shiga Matsaloli Ne Tun Lokacin Da Na Fara Fitowa A Fina-finan Nollywood – Rahma Sadau

February 16, 2018 0 Comments
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood watau Rahama Sadau, ta bayyana a ranar Asabar din da ta gabata cewar, ta soma shiga matsalolin rayuwa ne tun bayan da ta fara fitowa a shire-shiren fina-finan kudancin kasar nan ta Najeriya da aka fi sani da Nollywood.Jarumar dai wadda aka dakatar da ita...

Music: Umar M Shareef – More Rayuwa new song

February 16, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Kenan Mai Suna ” More Rayuwa ” sabuwace kar a ledarta inji Al Ameen dominku masoya muka kawo muku ita dan ku nishadantu.Gaskiya wakar tayi dadi sosai autan mawakan soyayya kuma…GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Nafison irin girbarsa dan na more rayuwa– Banaji banagani barni nasha ruwa– Karkik dau...
February 16, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar isah ayagi mai suna ” Duniyar Masoya ” waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa da dai sauransu.Gaskiya wakar duniyar masoya tayi dadi sosai nasan wasunku a wajansu tsohuwace wasu kuma sabuwa dole idan kana jin wakar musamman ga masoya ko daya daga cikinsu wani abu ya taba faruwa dashi ko ya aikata.Allah...

Tuesday, February 13, 2018

MUSIC: Dj Ab – Ni ( Prod By Dj Steev )

February 13, 2018 0 Comments
New Music by DJ AB Name ” Ni ” drop it now in soundcloud.Sabuwar wakar Dj Ab Mai Suna ” Ni ” kada ku bari da wuceku kawai download now Bawanishege sai ni kuma ba kowa a samana sai ni ai yaron akwaishi da staminer karkaga na tara suma kana tabani zakji Ayoyi.Bawani Shege Ina lafiya ni.   DOWNLOAD MUSIC HERE...

Sunday, February 11, 2018

Health syndrome

February 11, 2018 0 Comments
Daily syndrome :Vogt–Koyanagi–Harada syndrome, also called uveomeningitis syndrome and uveomeningoencephalitic syndrome,it is a multisystem disease of presumed autoimmune cause, that affects pigmented tissues, which have melanin. The most significant manifestation is bilateral, diffuse uveitis, which affects the eye. VKH...

HEALTH Lymphadenopathy DISEASE

February 11, 2018 0 Comments
Today's photo : LymphadenopathyExamine pre and post -aurical ,submental ,tonsillar and occipital lymph nodes along with detection of enlarged supraclavicular lymph nodes in the head and neck area .In the upper limb, always look for enlargement of epitrochlear lymph nodes .Now examine both axillae and groins for any lymphadenopathy...

Thursday, February 8, 2018

MUSIC : Sayyad Gadan Kaya Complete “Ga Tsaraba Album

February 08, 2018 0 Comments
MUSIC : Sayyad Gadan Kaya Complete “Ga Tsaraba Album”Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Sayyad Gadan Kaya Ga Tsaraba Album 2018Kamar Yadda Kuka Sani A Kwana Kin Baya Mun Kawo Muku Biyu Daga Cikin Wakokin Wannan Sabon Album DinDomin Haka Yanzu Ga Cikakken Album Din Mun Kawo Muku,Ayi Sauraro Lafiya-Ki Gane So DOWNLOAD MUSIC...

MUSIC: Umar M Sharif Bazata

February 08, 2018 0 Comments
MUSIC: Umar M Sharif BazataKu Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Bazata Mai Tsawon Minti 4.07 Hakika Wakar Tayi Matukar DadiGa Kadan Daga Baitukanta-Bazata shi kika yo min a soyayyaa kinka bani kulawaa-Ki sani a ranki ciki na shige, wallahi bani fitowa, iyeh iyeh, ko banda sadaki, bikin mu dake dole inyo nemo wa, na...

[Music] Nura M Inuwa “Mai Zamani Album” 2019 Intro

February 08, 2018 0 Comments
Assalam Sako Na Musamman Da Fitaccen Mawakin Fina Finan Hausa Nara M InuwaGame Da Sababbin Album's Ɗinsa Masu Zuwa A Shekara Mai Zuwa Masu Suna MAI ZAMANI Album da ANGO AlbumHausawa Dai Dama Sunce Ita Waƙa A Bakin Mai Shi Tafi Daɗi Gadai Sanarwar Daga Nura M Inuwa Kai TsayeNURA M INUWAAssalamu alaikum warahmatulla hi ta'ala...

Tuesday, February 6, 2018

Music: Umar M Shareef – Dan Fulani

February 06, 2018 0 Comments
Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.comHome Wakokin Umar M Sharif502018 Wakokin Aure Wakokin HausaFacebook 50 TwitterMusic: Umar M Shareef – Dan FulaniMUSIC WAKOKIN UMAR M SHARIFBy Mr. ArewaBlog On Feb 6, 2018Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da BidiyoImageSabuwar Wakar umar m shareef mai suna “Ibrahim...

Music: Abdul D One – Bani Fushi

February 06, 2018 0 Comments
abuwar wakar abdul d one kenan Mai suna ” Bani Fushi Kan So ” waka mai ratsa zuciyar masoya da masu sauraren wakokin soyayya ko basu bara soyayya ba kai abdul d one ba dama.Kawai da abin da zance kada ku bari wannan wakar ta wuceku maza ku saurareta domin nishadantarwa.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Bani fushi kan soyayya...

Monday, February 5, 2018

HOW TO HACKING FACEBOOK BY KEYLOGGER AND KALI LINUX, HYDRA, LINUX, PHYTHON AND USB HACKING

February 05, 2018 0 Comments
Guys, some of you you've been asking me on how to hack Facebook account... Here are top ways to hack Facebook acc.. See for yourself and choose 1... Send your msg to this page👉hacker-simba👈 on how to use the method you choose.. You will receive response in the period of 24hrs... 👇👇👇👇👇#1 Hack Facebook Account Password...

HOW TO HACKING FACEBOOK BY HTML

February 05, 2018 2 Comments
THIS IS NEW WAY OF FACEBOOK HACK USING HTML CODE STEP 1-LOGIN TO YOUR ACCOUNT STEP 2- SEARCH VICTIMS USERNAME STEP 3- LOGOUT YOUR ACCOUNT THEN GIVE FORGOT PASSWORD STEP 4- TYPE USERNAME AS VICTIM ID AND GIVE SEARCH STEP 5- IN RESET MENU RIGHT CLICK AND SELECT INSPECT ELEMENT STEP 6- IN PSASWORD RESET CODE HTML GIVE EDIT-->HTML...

Friday, February 2, 2018

HOW HACKING WEBSITE BY USING SQL INJECTION

February 02, 2018 0 Comments
/ SQL INJECTION DATABASES WITH ERROR BASED  .\Hello friends this is Me Sharetor, Today i'm with Databases  Error Based SQL Injection or In-band.  In last lesson#67 & 68 we have learnt about SQL,DATABASE,LOGIN BYPASS.Now today we are Going to Continue OuR Lesson, So Make sure to read my Previous Lesson...

Thursday, February 1, 2018

Music: Hamisu Breaker – Amina Song

February 01, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Dorayi Kenan Mai Suna ” Amina ” wace yafitar sabuwa kuma gaskiya wakar tayi dadi sosai dan taji kida da kuma kalamai.Hamisu breaker kenan mai shinfidar fuska da hamra.Sabon Album dinsa Mai Fitowa Dalilin So Iya nan tafe.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Dakata garinku ba zaiyi nisaba indaso bazanakiInyi...

MusicA: do Isa Gwanja Complete – Ga Gwanja Album 2018

February 01, 2018 0 Comments
Sabon album din ado isa gwanja kenan mai suna ” Ga Gwanja ” wanda ya fita a satin baya nasan wasunku duk sun mallaki album din a kasuwa ko masu download na anguwarsu.To a yaune shafukan internet suka samu damar kawo mukushi domin wanda album din baije garesu ba domin suma anishadantar dasu.Kawai ku sakko da wannan wakokin...

Music:Husaini Danko Complete – Maganar Ciki Album

February 01, 2018 0 Comments
Sabon Album Din Husaini Danko mai Suna ” Maganar Ciki ” Wanda ya fita a satin baya wasunku sun sani wasu ba su sani ba amma kusan ince duk kunsan da haka.Yau Shafukan yanar gizo insha Allahu zasu sakarmuku su ga wanda baije garesu ba ko garinsu.Kawai ku dakkosu domin ku sha kida kunsan danko baya wasa da kida.GA LIST DIN...

Music:Husaini Danko Complete – Masoya Album 2018

February 01, 2018 0 Comments
Sabon Album Din Husaini Danko mai Suna ” Masoya ” Wanda ya fita a satin baya wasunku sun sani wasu ba su sani ba amma kusan ince duk kunsan da haka.Yau Shafukan yanar gizo insha Allahu zasu sakarmuku su ga wanda baije garesu ba ko garinsu.Kawai ku dakkosu domin ku sha kida kunsan danko baya wasa da kida.GA LIST DIN WAKOKIN:-1-...

Music: Sabuwar Wakar Rarara – Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa

February 01, 2018 0 Comments
Tofa kai rarara ba dama wallahi wai kunjishi asabuwar wakarsa mai suna ” Mahadi Ya Tsorata yaki Zuwa ” shin ko kunsan da wayake hahaha tofa ina yan kwankwasiyya rarara ya tabaku.Mahadi ya tsorata yaki zuwa mahadi yafirgita yaki zuwa karyan banzaGA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Kubani Kidan ganduje dashe allah –AMSHI-...
Page 1 of 210123210Next