Follow Us @soratemplates

Monday, December 11, 2017

Music: Husaini Danko – Akan So

Sabuwar wakar husaini danko ” Akan So Bani Kuka Dake ” gaskiya wakar tayi akan so komaima na iya faruwa dan so shi wata halitace dake zuwa.
A gaskiya husaini danko ya iya waka dan gaskiya yana burge masoyansa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Akan so bani kuka dake kin mikan zuciya mallaki
– Akan so bani kuka da kai ka mikan zuciya mallaki
– Mafarki gaske zan mai dashi
– Kalami bana cin dasashi
– Na furta kinyi lale dashi
– Cikin so kin cire karsashi
– Amana ce gininso dashe
– Ki amsa na kusanto dashi
– Na miko karki watsar dashi
– A kalma nigamon arashi
Kunji dai kadan daga baitin wakar akan so ta husaini danko domin jin sauran ku dakkota kawai ku saurara



DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments:

Post a Comment