Dandalin Kannywood: Dukkan abun da kake bukatar ka sani game da mai zazzakar murya Ali Jita
Bestarewa
August 31, 2017
0 Comments
Shi dai Ali Jita an haife shi ne a unguwar gyadi-gyadi a cikin badalar Kano dake a Arewacin Najeriya sannan kuma ya yayi karatun sa na Firamare da kuma Sakandare duk a birnin Ikko na jihar Legas a wata makarantar sojoji,Dandalin Kannywood: Dukkan abun da kake bukatar ka sani game da mai zazzakar murya Ali Jita ta...