Music: Wata sabuwar wakar kenan daga bakin mawaki husaini danko mai Suna ” zanyi rawa ” to ko wace iriyar rawace wannan mawaki zaiyi to sai dai kun saurari wakar tukunnan zakuji.
Mawaki husaini danko na gidan Isa Gombe babban makadi a fadin arewa dama kasar nan baki daya dan kusan dik mawakannan shi yake musu kida wato isa gombe gaskiya ya iya kida sosai.
Download AUDIO
Sunday, August 27, 2017
Husaini Danko zanyi Rawa
by
Bestarewa
on
August 27, 2017
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment