Follow Us @soratemplates

Saturday, June 24, 2017

Labari da dumi duminsa

DA DUMIDUMINSA

Sarkin Musulmi Ya Tabbatar Da Ganin Wata,  Gobe Ne Karamar Sallah A Nijeriya

Daga Yusuf Dingyadi

Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III a nan garin Sokoto ya bayar da sanarwa ganin watan Shawwal a wurare da dama na Nijeriya.

Daga Maiduguri har Birnin Kebbi Allah Ya nufi al'ummar Musulmi sun ga wata.

Barka da shan ruwa da Sallah!

No comments:

Post a Comment