Follow Us @soratemplates

Thursday, June 15, 2017

Nazir m Ahmad bude sirin mujenta

Download mp3 

Music: sabuwar waka  .
..
 Nazir m Ahmad.
Mai taken  mai bude sirin mujenta.
Wannan wakar anyi tane gamata masu tona sirin mujensu wanda komai sukayi da mujinsu sai su kwashe su fadawa kawayensu kuma haka dama wasu mata sukeso daga haka sai su samu dama aure miki miji su barki kina  allah  ya sawake amen  suma amen ku dai saurari Sarki waka.
Ayi sauraro lafiya

No comments:

Post a Comment