Follow Us @soratemplates

Friday, April 13, 2018

Music : new album by Album: Sammani AA -Yarinya Ina Kika Dosa Album 2018

Sabon kundin wakoki na matashin mawaki Sammani AA mai suna ” Yarinya ina kika dosa ” kudin wakokin mai dauke da wakoki guda goma sha shida wanda mawakin ya buga sabi daku masoya ku nishadantu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
“Yarinya ina kika dosa
Na aminta kin sanya hula ta maza ba kairee ba
Meye yasaki haka addininmu bai lamuni ba
Gaki a fuska ‘ya ta mutunci kamar ba keba
Sanki ya shiga raina
yi maza dawo guna ”

GA WAKOKIN KAMAR HAKA:-

1- Sabon Album – Afnan

  DOWNLOAD MUSIC HERE

2- Wahainiya

  DOWNLOAD MUSIC HERE

3- Masoyiya

  DOWNLOAD MUSIC HERE


4- Dake Zan Rayu


5- Bazan Bar So Ba


6- Yar Makaranta


7- Masoya


8- Yarinya Ina Kika Dosa


9- Kusanta Mugana


10- Tamburan Amarya


11- Kogin So


12- Ina Yinki


13- Yar Nijar


14-Sanki Yai Mini Rana


15- Sone Jigon Rayuwa



To ga wakokinnnan sai kuyi maza ku sankamosu

DAGA MAWAKI SAMMANI AA
SAMMANI AA

WhatsApp:

 08062141438

Facebook: Sammani Abubakar Alhasan

Instagram: Sammani AA

1 comment: