Sabuwar waƙar mawaƙi Naziru M Ahmad Rawa Rawa, wannan ita ce sabuwar waƙar da mawaƙi Naziru ya fitar a ƙwanan nan, wacce ke tashe musamman a wajan bukukuwan ƴaƴan attajirai da masu hannu da shuni a fa ɗin Nigeria
Wanda ciki harda shi kansa mawaƙin, ta yadda ya sha taka rawa da Ita a gidan jan bukukuwa daban daban
Gadai waƙar nan ku saukar ku saurara kuji yadda mawaƙin ya nishaɗan tar matuƙa.
Ayi Sauraro Lafiya
DOWNLOAD MUSIC HERE
Sunday, April 15, 2018
MUSIC: Naziru M Ahmad Rawa Rawa
by
Bestarewa
on
April 15, 2018
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment