Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Ku Barmu Dasu ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai kawai ku sankamota domin saurara saura naga wani yayi rawa ko da idone zako muhadu dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ku barmu dasu
– Inmun fada ku nazari
– Wanda kaso
– Shi zai rike alkawari
– Muna da kaso
– Da ya fito munci gari
– Jiranmu dasu
– Da goro ba albishiri
– Fadanmu dasu
– Dan munkiyin alfahari
– Karanmu dasu
– To angawa zaiyi bari
– Mu muna tare da wanda bai dagawa
– Mai da kunya kabi naka kai adawa
Kawai ku dakkota domin saurara.
DOWNLOAD MUSIC HERE
Friday, April 6, 2018
Music : Husaini Danko – Ku Barmu Dasu
by
Bestarewa
on
April 06, 2018
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment