Fayose yace sojijin Nigerians karya sukayi bawani yan Boko Haram da suke kashe ko Mai yasa ya fadi haka?!!
Bestarewa
July 31, 2017
2 Comments
Gwamantin APC makaryaciya ce- Cin hanci da rashawa shine dalilin da yahana magance matsalan Boko-haram- APC na amfani da ta'adanci wajen sace kudin Al'ummaGwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, yace cin hanci da rashawa shine dalilin da ya hana samun nasara akan kungiyar Boko Haram.NAIJ.com ta samu rahoton da gwamnan ke cewa...