An dakatar da wani maƔikacin gwamnati saboda ya soki shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki
- Biodun Baba ya soki Saraki a shafinsa na Facebook
- Zai gurfana a gaban wata kotu a Ilorin a yau, 27 ga watan Yuli
An dakatar da wani maƔikacin gwamnati saboda ya soki shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a shafin Facebook.
Hukumar maƔikatan gwamnati ce ta dakatar da Biodun Baba bayan ya buga wani rubutu game da shugaban majalisar dattawa a shafin Facebook.
NAIJ.com ta tattaro cewa za’a gurfanar da Baba a gaban wata kotu dake Ilorin a yau, 27 ga watan Yuli.

An dakatar da wani maƔikacin gwamnati a jihar Kwara saboda sukar Saraki
No comments:
Post a Comment