-Nayi matukar mamaki da suka yi watsi da muhimmin kudiri irin wannan
-Wannan ranar bakin ciki ne ga jamâiyyar mu
-Kada APC manta da amanar da mutane suka bata
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma jigo jama'iyyar APC, Atiku Abubakar, ya zargi mambobin jam'iyyar dake majalisar dattijai da cin amana sabo da kin sauya fasalin kasan dan kai wa mutane cigaba daga biranai har karkara.
A wani jawabi da aka fiitar daga offishin sa na Abuja, Mista Abubkari yace senatocin APC sun yi watsi da babban dama da za su yi amfani da wajen cika alkwaran da jam,iyyar ta dauka na kawo wa mutane canji
Atiku ya zargi Sanatoci APC da cin amana don Ĉin sauya fasalin kasa
âDakatar da dokan sauya fasali da senatocin APC sukayi cin amanana ne ga jamâiyyar da kuma alkawaran da ta dauka lokacin yakin neman zabe."
KU KARANTA: Ana tuhumar hadimin sarkin Musulmi akan badakala
âNayi matukar mamaki da suka yi watsi da muhimmin kudiri irin wannan na yiwa kasa garanbawul. "
âWannan ranar bakin ciki ne ga jamâiyyar mu. Amma ina da tabbacin APC za ta koya darasi daga wannan matsalar da ta ja ma kanta kuma ta tunan amanan da jamaâa suka bata."
Thursday, July 27, 2017
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment