Law Gwamnatin tarayya na shirin yi wa yan Boko Haram shari'a a asirce
Bestarewa
September 30, 2017
0 Comments
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu da dama na nuni ne da cewa gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin yin shari’ar wasu da ake zargin yan kungiyar nan ce ta Boko Haram ne a asirce ba tare da ba yan jarida damar halartar zaman kotun ba.Mun samu dai cewa daya daga cikin manyan jami'an ma'aikatar shari'ar kasar ta Najeriya...