Follow Us @soratemplates

Thursday, September 7, 2017

Wasu gagga gaggan yan Najeriya da hukumar EFCC ke bincika

Hukumar EFCC ta kara kaimi wajen yaki da cin hanci da rashawa inda a yanzu haka akwai mutane 100 shahararrun yan siyasan Najeriya da take bincika kan zargin laifuka da dama.
Jaridar Punch ta ruwaito cikin mutanen da ake sanya ma idanu sun hada da matar tsohon shugaban kasa, Dame Patience, tsohon gwamnan Akwa Ibom Godswill Akpabio, minista mai ci Kayode Fayemi.
Majiyar bestarewa.com.ng
 ta ruwaito ta samu bayanan sunayen ne daga wani jami’in EFCC, wanda ya shaida mata har alkalin alkalai, sauran sun hada da:
Wasu gagga gaggan yan Najeriya da hukumar EFCC ke bincika
Jami'an EFCC
Gwamna Ayodele Fayose
Gwamna Yahaya Bello
Tsohon gwamnan Kogi Idris Wada
Tsohon gwamnan Filato Jonah Jang
Tshon ciyaman din PDP Ali Modu Sherriff
Tsohon gwamnan Edo Lucky Igbinedion
Patience Jonathan, wife of former president Goodluck Jonathan
Tsohuwar Ministan kudi Ngozi Okonjo-Iweala
Tsohuwar ministan Fetur Diezani Alison-Madueke
Tsohon ministan shari’a Mohammed Adoke
Tsohon ministan Abuja Bala Mohammed
Sanata Stella Oduah
Tsohon minista Godsday Orubebe
Mijin Diezani Alison-Madueke
Tsohon Kaakakin sshugaban kasa Jonathan Reuben Abati
Doyin Okupe
Tsohon shugaban kwastam Abdullahi Dikko
Tsohon shugaban PDP Uche Secondus
Kanal Bello Fadile
Mai shari’a Abdul Kafarati
Alkali Mohammed Tsamiya
Ku biyo mu a 

No comments:

Post a Comment