Bestarewa
May 31, 2017
0 Comments
FALALAR YIN SALLAR ASHAMAnkarbo daga sayyadi Aliyu dan Abi Dalib (RTA) yaceNa tambayi manzon Allah (SAW) acikin Falalar yin sallar Asham Acikin wata Ramadan sai Manzon Allah (SAW) yaceWanda yayi Asham adare na farko Awatan Ramadan mumini yana fita daga cikin laifinsa kamar yadda mahaifiyarsa ta haifeshi,Wanda yayi Asham...