Follow Us @soratemplates

Thursday, May 18, 2017

MUSHA DARIYA

ABIN MAMAKYYY!!!!
😁😁😁😁😁😁😁
Kai jama'a!   Bature sai dai ayi masa shuru kawai,wato yanxu zaku iya gano nauyinku ta hanyar amfani da wayarku,yadda ake yi?😊biyoni ku sha labari.....ba wahala👉🏻danna ​0087#!👉🏻sai kuyi maza ku ajiye wayar qas!!👉🏻cire takalmanku ku tsaya akan wayar taku😜👉🏻idan kuna son cikakken sakamako kuwa.....👉🏻 *tsalle zakuyi akan wayar ku dira!​😜Nima nayi....kuma nauyina ya nuna 75kg.  Ku hanxarta yi..... sai an gwada ake sanin haqiqanin lamari😜😜😜    Basai kun gode min ba.....ai abotarmu ta wuce haka!!!.... ​ina sonku abokaina​

No comments:

Post a Comment