Follow Us @soratemplates

Wednesday, January 31, 2018

Hacking website by vulnerability finder

January 31, 2018 0 Comments
Reposted it! / VULNERABILITY FINDER .\ Today am going to Introduce you  to Vulnerability finders. So What is Vulnerability ? Vulnerability is a loophole or a bug, which occurs due to update or an Error in the system, by using a Vulnerability a hacker can get into the system and steal whatever data he/she...

Nura M Inuwa Complete – Manyan Mata Album 2018

January 31, 2018 0 Comments
Sabon Album din nura m inuwa kenan mai suna ” MANYAN MATA ” wanda kuka dade kuna jiran fitowarsa to gashi yau mawakin yacika alkawarinsa tun 29-1-2018 ya sakeshi wasu dayawa nasan sunje kasuwa sun sayi nasu.To ga wayanda album baije garinsu ba to yau gashi zaku iya dakkoshi a internet domin saurara.GA LIST DIN WAKOKIN:-1-...

Nura M Inuwa Complete – Wasika Album 2018

January 31, 2018 0 Comments
Nura M Inuwa Complete – Wasika Album 2018Sabon Album din nura m inuwa kenan mai suna ” Wasika ” wanda kuka dade kuna jiran fitowarsa to gashi yau mawakin yacika alkawarinsa tun 29-1-2018 ya sakeshi wasu dayawa nasan sunje kasuwa sun sayi nasu.To ga wayanda album baije garinsu ba to yau gashi zaku iya dakkoshi a internet...

Tuesday, January 30, 2018

umar m shareef sabuwar waka

January 30, 2018 0 Comments
Video:  sabuwar  waka  umar  m shareef wada  yayi  achikin  shekara  da  tahuce  kuna  daya daga chikin  wakar da  tayi  shahara  a wannan  lokachiAyi  kallo  lafiyaDOWNLOAD VIDEO HERE...

[Music] Download Wakokin Hussaini Danko Ranar Kamu Album

January 30, 2018 1 Comments
[Music] Download Wakokin Hussaini Danko Ranar Kamu AlbumKu Saukar Da Sababbin Wakokin Hussaini Danko Na Sabon Album Dinsa Me Suna "RANAR KAMU" Ma'ana Ranar Kamun Amarya.Shidai wannan sunan na "RANAR KAMU" ya samo asaline daga wani irin gagarumin biki da ake shiryawa sabuwar Amarya cikin jerin ire iren bukukuwan da ake...

MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One - Karbeni Da So

January 30, 2018 0 Comments
Albishirin ku ma'abota sauraren wakokin nanaye a yau nazo muku da sabuwar wakar fasihin mawaki wato Adbul D One da Sunan Wakar mai suna 'Karbeni Da So".Wannan wakar dai yayita ne ga masoyiyarsa da kalamai masu ratsa zuciya wanda ba'a cewa komai.Ga baitocin wannan wakar kadan daga ciki==> Karbeni zani keche raini ke...

MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One - Kallo Guda

January 30, 2018 0 Comments
Albishirin ku yan uwana maza da mata barkamu da wannan rana da fatan kowa yana lafiya a yau nazo muku da wakar Abdul D one mai Lakabi da "A baka taliya a ga waka" daga mai gidansa umar m shareef, to kuma hakane saboda wannan fasihin yaro ya iya waka sosai nima na jinjina masa, nasan kuma kun jinijina masa.Yau nazo muku...

MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa -" Matan Zamani" 2018

January 30, 2018 0 Comments
Albishirin ku yan uwana a yau nazo muku da Wakar shahararren mawakin nan wato Nura M Inuwa da sabuwar waka da ta wannan Shekara mai suna "Matan Zamani".Wannan wakar dai ko baitoci da nake tsakuromuku to wannan kam yau ba'a haka inji tsohuwa sai ku saukar a wayoyinku domin saurare da kanku.Hausawa kance inda babu yashi...

Music : Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ft Umar M Shareef - A Nigeria

January 30, 2018 0 Comments
Albishirin ku Ma'abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau nazo muku da wakar shahararrun mawaka biyu da limamin mata da kuma sardaunan mawakan soyayya Ado Gwanja da Umar M Shareef.Wannan itace waka ta daya da mawakan sun kayi tare a wannan shekara wanda sunka sanyawa wannan waka suna "A Nigeria".Abin ba'a cewa komai...

MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Ga Gwanja 2018

January 30, 2018 0 Comments
Assalamu alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kuna lafiya a yau nazo muku da waka mai suna "Ga Gwanja 2018" idan baku manta ba kwanakin baya mun sanya muku wata ga gwanjaTo ko a wannan shekara yayi wata suna daya amma sai dae salon wakar da kuma baitocin wakar ba daya bane.Shiyasa muka kawo muku wannan waka domin...

Music Sabuwar Wakar Ado Gwanja Kiyi Gudu Ki Sanya Gudu Uwa Yar Gaske

January 30, 2018 0 Comments
Ado Isah Gwanja Ke Nan Dauke Da Sabuwar Wakarsa Mai Taken “Ki Gudu Sanya Gudu Uwa “yar Gaske Yabonki Muke” Ku Kasance Tare Damu A Koda Yaushe Domin Subur Budo Maku Sababin Wakokin Ado Isah Gwanja.Mundawo Ga Da Ga Bayan Ado Gwanja Ya Gama Wasa A Nijar Sai Fatan Alkairi.Saiku Shiga Kan Wannan Green Din Rubutun Dake Kasa...

Monday, January 29, 2018

[Music] Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mariya New Song 2017

January 29, 2018 0 Comments
[Music] Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mariya New Song 2017Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa Na ZamaniYauma Kamar Kullum Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwar Waka Mai Suna Mariya Wacce Shararren Mawakin Nan Yarera Wato Umar M Sharif Mai Suna MariyaInda Za'a Sata A Sabon Film Din Shi Mai Suna Mariya Wanda...

MUSIC: Umar M Sharif Safna Dace A Soyayya

January 29, 2018 0 Comments
Gareku Ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani yau ma kamar kullum gamu sabuwar wakar nan da kuka dade kuna jirantaMai suna - Dace A soyayya wacce shararen rarren mawakin nan Umar M Shareef ya rere aka saka ta a cikin Film din SafnaGa Kadan Daga Baitukanta-Dace ni nayi akan Soyayya na more_Dace ni nayi...

MUSIC: Morell – Kallo 2018 Full Song

January 29, 2018 0 Comments
The Northern side boss Musa Jikan Musa also known as Morell kick of the new year with a single titled “KALLO”The new single “Kallo” by Morell was disclosed squil to “Tinini tanana” which was a join single bitween Morell and the lifestyle company Tinini Africa    DOWNLOAD MUSIC H...

MUSIC: Ado Gwanja ft Umar M Sharif Sama Mata

January 29, 2018 0 Comments
Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Ado Gwanja Da Umar M Sharif Mai Suna Sama MataA Karon Farko Yau Ga Mawaki Umar M Sharif Tare Da Ado Gwanja Sunyi Tarayya A Waka Guda Domin Nishadantar Daku Hakika Wakar Tayi Dadi SosaiGa Kadan Daga Baitukanta-Ado Gwanja : Mata daku muka soma, M sharif da Gwanja mun samu dama habaa-A...

Music: Nura M Inuwa Matan Zamani

January 29, 2018 0 Comments
Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Matan Zamani, Taba Ka Lashe Daga Nura M Inuwa Cikin Album Din Manyan Mata AlbumKamar Dai Yadda Kuka Sani, A Safiyar Yaune Nura M Inuwa Ya Fitar Da Sanarwa Akan Ranar Da Zai Saki Sababbin Album Din Nan Nasa Guda Biyu, Wasika Album, Da Kuma Manyan Mata AlbumInda Yace Album's Din Zasu...

Sababbin Wakoki : Nura M Inuwa 2018. songs

January 29, 2018 0 Comments
Wadannan wasu ne daga cikin sabbin wakokin Nura M Inuwa na karshen shekarar 2016 da kuma wasu daga cikin wakokin album dinsa da ya saki a shekarar 2017.A kwanakin baya mun sanya daya daga cikin wakokin da album din dan magori ya kunsa a wannan shafi namu na arewamobile.com. To yauma ga jerin wasu sababbin wakokin daga...

Sunday, January 28, 2018

How to hacking website

January 28, 2018 0 Comments
 / EXPLOIT SYSTEM WITH OPEN_PORT | HACKING WITH OPEN PORT .\Hello friends, Hacking system with Open Port, huh in previous lesson#52 #PORT we have learnt about port and how it works, before continue read it. Because its a second of part of that lesson.Before you start to read this article, I hope you have read this...

Thursday, January 25, 2018

(MP3)ALBUM ALFANDA GAMJI NA SARDAUNA BY AMINU ALAN WAKA

January 25, 2018 0 Comments
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEMASSALAMU ALAIKUMU WARAHAMATULLAHBarka da asuba da fatan kowa ya tashi lapiaa yau sadeeqmedia taxo muku da wakokin shahararen gwarzon mawakin nan wato AMINU ALA wanda yayi wa mazan jiya ,wadanda suka nemo muna incin arewa da kuma Nigeria watodomin ka saukar da wanannan wakokin sai da danna duk...

MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Akwai Lokaci

January 25, 2018 0 Comments
Music:sabuwar waka  daga  ado isa ganja Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau na zo muku da wakar limamin mata wato ado gwanja da wakar sa mai suna "Akwai Lokaci ".Wannan mawakin bai bukatar wani bayyani amma idan kunka saurari wannan waka zata kayatar da ku sosai.Saboda wannan wakar tana daga cikin...

MUSIC : Hamisu Breaker - Ramlat

January 25, 2018 0 Comments
Music: sabuwar waka hamisu breaker Albishirin ku masu sauraren wakokin hamisu breaker yau ga wata waka mai dadi wanda ya rera mai suna "RAMLAT" wannan waka dai tayi dadi sosai ga duk ma'abuci son wakoki da kuma dan soyayya.Sai hamzara ku saukar da wannan waka.         DOWNLOAD MUSIC H...

[MUSIC]Wakokin Aminu Ala [Farfeshiya Album]New song's

January 25, 2018 1 Comments
Sababben wakokin Aminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da suna Aminu Ala ,Wasu ma na masa laqabi da Alan waka to hakane ? shin ko ba haka ba ne ni dae nasan wannan sunan ya chanchanta da shi sbd Aminu Ala mutum ne da Allah yaba shi basira wajen fadin wakar hausa wanda har da jami'o'i suna gayyatar wajen bukin hausawa. Da...

Music: Nazeer M Saulawa Kece Muradina

January 25, 2018 0 Comments
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Soyayya Mai Sanyaya Zuciya Ta Matashin Mawaki Nazeer M Saulawa Mai Suna Kece MuradinaBAITUKA-Muradina Kece Ba Zan Iya In Babu Ke Ba-Muradina Kai Ne Bazan Iya In Babu Kai Ba-Na Baki Soyayya Zo Ki Karba, Ba Zan Cire Ki A Zuciya Baa, Kin Zama Garkuwar Zuciya Taa, Ban Iya Ko Mai In Babu Ke Baa, Na...

Music: Umar M Shareef – Ruwan Dare

January 25, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar Umar m shareef Mai suna ” Ruwan Dare ” sabuwace kar kawai kuzo kuji mai tazo dashi wannan wakar sabi daku masoya ake yinsuGA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Ruwan dare mai gama duniyaKaunarki ce ta shiga ko ina a jikina– Ruwan dare mai gama duniyaKaunarkace ta shiga ko ina a jikina– Ruwan dare kinzama ajikina–...

Music: Husaini Danko – Bulaliya

January 25, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar Husaini Danko Mai suna ” Bulaliya ” kai gaskiya wakar tayi dadi taji kida dama anzo gidan kida kunga dole tasha kidi.Wakar husaini danko kenan gidan kidaGA KADAN DAGA BAITIN WAKAR :-– Ga wata sabuwa– Mai kaunarka bashi kauna– Barza hatsi ka tauna waina– Kalmominka jisu tauna– Idanka kar katasu auna– Wanda...

Tuesday, January 23, 2018

Health Radiological sign for heart failure

January 23, 2018 0 Comments
Radiological signs :Boot shaped heartA 'boot-shaped' heart : is the description given to the appearance of the heart on plain film in some cases of Tetralogy of Fallot. It describes the appearances of an upturned cardiac apex due to right ventricular hypertrophy and a concave pulmonary arterial segment., the toe of the...

Monday, January 22, 2018

[Waka] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq “Nayi Nisa

January 22, 2018 0 Comments
[Waka] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq “Nayi Nisa”Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Mawaki Ahmad M SadiQ Mai Suna - Nayi Nisa-Nayi Nisa Ban Kaura A Ayarin Sahu Ba, Nayi Sauri Baza Ko Ace Dani Rago Ba, Murmushi Ko Baza Ya Rabe Da Dariya Ba, Nai Farin Jini Ban Zama Mai Bakin Jini Ba-Komai na Dake Nake, Inuwar Ki Na Fake,...

MUSIC: Sabuwar Wakar Umar M Sharif “RaAyi Riga”

January 22, 2018 0 Comments
MUSIC: Sabuwar Wakar Umar M Sharif “RaAyi Riga”Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Umar M Sharif Mai Suna Na Ra'ayi RigaGa kadan daga cikin baitukan da wakar ta kunsa.-Ra'ayi Riga zabi na kun gani kun gani-Tunda kin bani SO, Kin gani kin gani na baki kauna-Nayi miki guri kinga a cikin zuciya ta zo ki zauna-Rayuwa...

Music: Saniyon M Inuwa – Mata

January 22, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar Saniyon m Inuwa mai suna ” Mata ” to mata da wakarku daga Bakin saniyon m inuwa mawakin mata.Gaskiya wakar tayi dadi sosai dan taji kida ga baituka masu dadi.GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Sama ai kasa yan mata lokaci naku ya dawo– Waka takuce na rera yau gashi nakawo– Tunda ga lemo nasamu bani bidar bawo–...

Wakokin Hip-Hop Za Su Danne Wakokin Hausa – G-BOY

January 22, 2018 1 Comments
Aminu Abdullahi wanda aka fi sani da Prince G-Boy matashin mawakin Hip-Hop ne a Jihar Kano, a tattunawarsa da Aminiya ya bayyana cewa yana hangen nan ba da dadewa ba wakokn Hip-Hop za su danne dukkanin wakokin Hausa, sakamakon karbuwa da suka kara yi wajen jama’a. Haka kuma mawakin yay i kira ga mawakan da su rika tsaftacewa...

Music: Husaini Danko – Ishara

January 22, 2018 0 Comments
Sabuwar wakar Husaini danko Mai suna ” Ishara ” Kai gaskiya danko baka tausayawa kida sai dai kinma ya yi kidan da kansa idan yaji wahala.Gaskiya wannan wakar tayi dadi dan tazo da fadakarwa da nishadantar wa.GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-Karanta Anan :- Sababbin Albums Na Husaini Danko– Mukasan hakin so bama yaudara...

Saturday, January 20, 2018

Marketing Bitcoin currency

January 20, 2018 0 Comments
Website: http://blur.ga/prohackers/ BITCOIN  \.Hello friends am back again with new topic, today we are going to learn about bitcoin. SO YOU MAY be thinking do it have any relationship with hacking. O YA! It has a relationship with hacking, am comming to it, before that we must know, what is bitcoin is ? Bitcoin is...

Thursday, January 18, 2018

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37 Arewa24

January 18, 2018 0 Comments
Domin kallo cigaban shirin dadin kowa na satin da yaga bata yau sai ku sammbada domin mazge chakwakiyar da ta gabata a cikin wancan satin.Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka.Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa?A...

[Music] Sabuwar Wakar Buzu - Kaduna Namu Namu

January 18, 2018 0 Comments
Northern music star Buzu enlist hit producer Don Adah for his new single titled “Kaduna Namu Namu”.Having created a massive fan base for himself in the Norther part of Nigeria, the rising artiste has relocated to Lagos to take his music career to the next level.Check on it!DOWNLOAD MUSIC HERE...

Wednesday, January 17, 2018

[Music] Sabon Album Sayyad Gadan Kaya “Ga Tsaraba Album”

January 17, 2018 0 Comments
Ku saukar gami da sauraron sababbin wakokin Sayyad Gadan Kaya guda 2 daga sabon Album dinsa mai suna "Ga Tsaraba Album"Taba ka lashe daga sabon Album din fasihin matashin mawakin fina finan Hausa Sayyad Gadankaya wanda ya fitar a ranar 15 ga wannan watan mai suna "Ga Tsaraba Album"Hakika ya kawata wakokin, kuma sunyi matukar...

Monday, January 15, 2018

Sunday, January 14, 2018

MUSIC: Saukar Da Wakar Hamisu Breaker Masoyana

January 14, 2018 0 Comments
MUSIC: Saukar Da Wakar Hamisu Breaker Masoyana.Kamar Dai Yadda Kuka Sani Hamisu Breaker Daya Ne Daga Cikin Matasan Mawakan Hausa Na Wannan Zamani Dan Asalin Jahar Kano a Nigeria.Wanda Yayi Fice Kuma Ya Shahara Wajan Iya Sanyaya Zuciyoyin Ma'abota Sauraro.Shi Yasa A Wannan Karon Ma Gamu Nan Mun Sake Garzayo Muku Da Wata...

[Music] Wakar Nura m inuwa da Isa ayagi Mai Zance

January 14, 2018 0 Comments
[Music] Wakar Nura m inuwa da Isa ayagi Mai ZanceKu Saukar Da gami da sauraron sabuwar wakar Nura m inuwa tare da wani matashin mawaki mai suna Isa AyagiHakika wakar mai zance waka ce dake dauke da muhimman sakonni musamman ga mawaka da kuma masu sauraroGadai Wakar nan ku sauke ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya ...

[Music] Sabuwar wakar Nura M Inuwa Da Mr Bangis Aye Aye

January 14, 2018 0 Comments
Wakar Aye Aye Daya Ce Daga Cikin ZafafanWakokin Boka Album Na Mr Bangis WandaYa Fitar A Kwanakin Nan Inda Suka YitaShida Mawaki Nura M Inuwa.Hakika Wakar Tayi Matukar Dadi KumaTazo Da Wani Irin Sabon Salo Na DabanWanda Baku Taba Jin Irin Saba.Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar.BAITI :- Aye Aye Aye Nura M Inuwa Every...

[Music] Umar M Shareef ft. Turai Oya Down New Song

January 14, 2018 0 Comments
Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Tare Da Turai KD Me Suna Oya Down.Sabuwar waka daga Mawaki Umar M Shareef Tare Da Turai KD Cikin Harshen Hiphop, Saukar Da Ita ku saurara kuji yadda mawaki Umar M Shareef ya kawo wuta a fagen Hip-hop.Ayi Sauraro Lafiya.    DOWNLOAD MUSIC HERE...

[Music] Zafafan Wakokin Umar M Sharif Guda 13

January 14, 2018 0 Comments
Music: Wadanda Akayi Musu Lakabi Da Jirgin S0 Album Ko Mansoor Audio Songs.1= Zan Rayu Dake         DOWNLOAD MUSIC HERE 2= Jirgin S0 Best Of Mansoor    DOWNLOAD MUSIC HERE3= Falala       DOWNLOAD MUSIC HERE 4= Mai Kaunata     DOWNLOAD...

Music:sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A Soyayya

January 14, 2018 0 Comments
Saukar da sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A SoyayyaAlbishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin, yau gamu dauke muku da sabuwar wakar nan ta Umar M Sharif wacce kuka dade kuna jiranta na sabon filmdinNafisa Abdullahi Mai Suna Yaki ASoyayya a matsayin waka ta biyu a film dinKamar dai yadda kuka sani JarumaNafisa...

MUSIC :Sababbin Wakokin Hausa Guda 50 2018 Mix by Dj ArewaBlog

January 14, 2018 1 Comments
Sababbin Wakokin Hausa Guda 50 Na 2018 Mix by Dj ArewaBlogBarkanmu da wannan lokaci da fatan anshigo wannan shekarar lafiya.A wannan shekarar ne muka fara hada wakokin hausa mix kashi na daya domin shigo da mawakan arewa cikin jerin mawakan duniya domin suma susan ba muyi bacci ba.Wanda suka dauki nauyin wannan aikin suna...

[Music] Sabbin Wakokin Nura M Inuwa Bajinta Album

January 14, 2018 0 Comments
[Music] Download Wakokin Nura M Inuwa Bajinta AlbumKu Saukar Da Sababbin Wakokin Nura M Inuwa Bajinta Album1= Nura M Inuwa Tufka Da Warwara                 DOWNLOAD MUSIC MP32= Nura M Inuwa Gyara Kayanka        DOWNLOAD MUSIC MP33= Nura M Inuwa Dashen...

[Music] Nura M Inuwa “Wasika Album” 2018 Intro

January 14, 2018 0 Comments
Talla : Nura M Inuwa Wasika Album And Manyan Mata Album.Nura M Inuwa : Assalama Alaikuma Yan Uwah Masoya Da Abokan Arziki, Inai Mana Farin Cikin Sake Ganin Wannan Shekara Me Albarka,, Tare Da Fatan Allah Ya Sadamu Da Alkhairin Dake Cikinta.Bayan Haka A Kokarin Da Nake Na Sakar Muku Album Biyu A Shekara Yauma Nazo Muku...

[Music] Sabon Album Hamisu Breaker “Dalilin So Album”

January 14, 2018 0 Comments
[Music] Hamisu Breaker “Dalilin So Album” 2018 New AlbumAlbishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani!Muna farin cikin sanar daku cewa, daya daga cikin fitattun mawakan Fina-finan Hausar nan dan asalin garin Kano a tarayyar Nigeria wanda ake yiwa lakabi da Breakan Waka ko kuma, Hamisu BreakerYana mai...

[Music] Sabuwar wakar Hamisu Breaker Da Sk Khalifa “Hafsa”

January 14, 2018 0 Comments
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Da Sk Khalifa Mai Suna HafsaSaukar Da Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Tareda SK. Khalifa Dorayi Me Suna Hafsah.Wakar Hafsah wakace da aka Renata cikin yaruka guda biyu, yaren Hausa da kuma Turanci.Duk da kasantuwar cewa wakar Hafsah ba itace wakar Soyayya ta farko da aka fara yinta da harshen...

Video Hausa Film: Cigaban Shirin – Kalan Dangi Part 2 video

January 14, 2018 0 Comments
Ga masu bukatar kallon cigaban shirin kalan dangi wato 3&4 to ga na Hudu yanzu mun kawo muku Sai kusha kallo lafiyaShin a baya ina kuka tsaya sai ku cigaba da kallo lafiya.JARUMAN FILM DIN SUNE:-Ali NuhuSadiq Sani SadiqFalalu A DorayiAmeenu Shareef MomoRabiu RikadawaJamila NagduMaryam BoothAisha TsamiyaDa Dai Sauran...

Hausa Film: Cigaban Shirin – Kalan Dangi part 1 Video

January 14, 2018 0 Comments
Ga masu bukatar kallon cigaban shirin kalan dangi wato 3&4 to ga na ukunsa yanzu mun kawo muku kafin nan mu kawo na hudun.Shin a baya ina kuka tsaya sai ku cigaba da kallo lafiya.JARUMAN FILM DIN SUNE:-Ali NuhuSadiq Sani SadiqFalalu A DorayiAmeenu Shareef MomoRabiu RikadawaJamila NagduMaryam BoothAisha TsamiyaDa Dai...

Health xanthelasma Diseases

January 14, 2018 0 Comments
XanthelasmaDeposits of lipids predominantly cholestrol in the dermis or subcuteanous tissue around the eyelids are called xanthelasma ,Look at the face of the patient , Note the following features :- Raised ,yellow plaques above the eyelids near the inner canthus .- Look for xanthomas elsewhere in the body e,g. palms ,...
Page 1 of 210123210Next