Follow Us @soratemplates

Thursday, January 25, 2018

Music: Umar M Shareef – Ruwan Dare

Sabuwar wakar Umar m shareef Mai suna ” Ruwan Dare ” sabuwace kar kawai kuzo kuji mai tazo dashi wannan wakar sabi daku masoya ake yinsu

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ruwan dare mai gama duniya
Kaunarki ce ta shiga ko ina a jikina

– Ruwan dare mai gama duniya
Kaunarkace ta shiga ko ina a jikina

– Ruwan dare kinzama ajikina

– Kin zagaye kinshiga ko ina

– Ina tunani dare ko ko rana

– Tunda sanki ya zama jinin jikina

– Nayi barci na kulle idona

– Sai nai mafarki kinzomin gurina
Kuji dai kadan daga baitin wakar Ruwan dare ta umar m shareef.

   DOWNLOAD MUSIC HERR

No comments:

Post a Comment