Video: sabuwar waka da akayi shugaban darika kwankwassiya wato kwankwaso kuma daya daga chikin sent na kano ta tsakiya wanda aka hana xuwa kano sakoma kon wasu dalilai wanda basu Fadisuba duk da sunce wai rashin tsarone
Wannan waka wani mawakine yayi mashi kuma tayi daidai da wannan lokachi da ake chiki kai dai saurari kaji mai yace
Ayi sauraro lafiya
DOWNLOAD VIDEO HERE
No comments:
Post a Comment