Follow Us @soratemplates

Monday, January 29, 2018

MUSIC: Umar M Sharif Safna Dace A Soyayya

Gareku Ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani yau ma kamar kullum gamu sabuwar wakar nan da kuka dade kuna jiranta
Mai suna

 - Dace A soyayya wacce shararen rarren mawakin nan Umar M Shareef ya rere aka saka ta a cikin Film din Safna
Ga Kadan Daga Baitukanta

-Dace ni nayi akan Soyayya na more

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

-Ke nafi so kin zam zabi na, samun ki ya zamma cikan Burina, hoton ki na kai wa gida dan gina, kowa ya duba, Abokai sun duba, amsa suka bani suna cewa mun dace.

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

-Niko ƙawaye na da ganin ka suce mini sun ƙyasa, ni sai nake cewa daga zuciya lallai sun ƙwafsa, bana kara barin su ganka tun daga yau don kun gaisa, sare wa nai busa, ajiyar ka na kai nesa, yarda sam babu akan kawa ye karyace.

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

-Ƙyawu na budurwa Indai ba kece ba, ban kallo da ido na sam bazan duba ba, koda tayi kira na ni bazan amsa ba, ban canza ba, ke nai duba, bani in karɓa, nayi maraba, burina kan Soyayyar mu kullum aure ce.

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

Ayi Sauraro Lafiya


     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments:

Post a Comment