Follow Us @soratemplates

Saturday, July 8, 2017

Free call bononza mtn

MTN fREE CALL: yadda zakayi Kira  a kyauta a layinku na  mtn misali
 Zaku Danna lamba kamar haka

*460"6#
To kanayi haka a layinku na mtn  zasu turow muku da sako  zasubaka  kudi  to  achiki  kudin  50#
Sai  activities nasa
Sai ku Danna  number  kamar haka

*460*3#
Toh ya gama daga lokachi zasu Baku  300nairA na free call da zaku kirawo kowa  liyi a Nigerian
Dan duba  kudin kamar yadda  kakuke duba kudin kan wayarku haka shima ake dubashi *556#
Karku Bari Wannan bonanzar ta huceku

No comments:

Post a Comment