Follow Us @soratemplates

Sunday, July 9, 2017

Ta faru ta kare 1&2

Video:sabon Film din hausa mai sunan kamar haka  ta faru ta kare film na hausa Wanda akayishi achikin shekaran San kuma yasamu kulawa daraktichi da dama kuma ga yan wasa suma haka anyi film dinne sabo da kula dayaninyi da mukechiki da kuma  abubuwan dake faruwA amma  sambadi naka kasha kallo

Ayi kallo lafiya


Download Mp4

No comments:

Post a Comment