Follow Us @soratemplates

Wednesday, July 5, 2017

Hamisu breaker sabuwar Waka

Music: sabuwar Waka daga Hamisu breaker  wadda yayiwa wata  baiwar Allah  matashin mawakin  shidai Hamisu breaker  Dan dorayi  Wanda a yanxu duniyar mawaka take tafiya dashi  a Wannan lokachi  kuma  Wanda yashiga sana.ar waka  a sa.a ko  kannywood a sa.a Wanda  yayi muku  wakokin kamar su

Hamra
Tadaya
Da tabiyu
Yayi muku shinfidar fuska  tafi ta tabarma  wannan zance naka haka yake  .
.
Ayi  sauraro lafiya



Download MP3

No comments:

Post a Comment