Follow Us @soratemplates

Tuesday, July 4, 2017

Sabon Film Mai sunan kalan dangi Ali Nuhu da Sadik Sani Sadik

Sabon film din Sadik Sani sadik  mai taken  kallan dangi  Wanda  kowa  karya  yake nunawa  a film  ba maza ba mata  kowane karya yake nuwa  achikinsa  sannan kuma film  ya hada  shahararun jarumai  a chiknsa  wanda  suke haskawa a duniyar  kannywood  a wannan  zamani  kuma  knowa yasan su celebrate  gaba  dayan su  daga  chikinsu
.
Ali Nuhu

Sadik Sani Sadik
Fati washa
 Aishat Aliyu  tsamiya
JamilA
Da dai sauransu
Asha kallo lafiya

Asha  kallo lafiya


Download mp4/ watching mp4

No comments:

Post a Comment