Follow Us @soratemplates

Sunday, July 2, 2017

Wakar tubali by Rahama sadau

Music: sabuwar Waka daga bakin Rahama sadau wada tayi  afilm din dandali  wakar mai taken tubali  kowa yasan  dai  Rahama sadau jarumace  a film  ko nace  a kannywood amma  gashi  tayi  waka  kuma  kowa yasan  awannan  lokachi  ita  wadda ludayinta  yake kandawo  a masana.antar kannywood kuma  gashi  a film  da akeji  dasu  awannan  shekara film dintane  m
Kuma wasu sunce tafiya  mabudin ilimi taje tadawo  a sa.a takaro ilimi shiyasa  taken Film ya  dauka  wai hakane  amsar na  gareku  ayi  sauraro lafiya.
.
Ayi  sauraro lafiya.




Download MP3

No comments:

Post a Comment