Follow Us @soratemplates

Friday, July 7, 2017

Adam A zango sabuwar Waka bolo bolo

Music: sabuwar Waka  Adam  A zango  Mai taken  bolo bolo  wakar da shahahararen mawakin kuma jarumi Adam A zango yayi Wanda Tasha banban dawacha kuma kuma Wannan itace irinta ta farko  a Wannan shekara da  Adam  a zango yayi yataka  rawa sosai da sosai  achikinta  amma xaka iya ko xaku iya sambadar wakar danji mai  Adam A zango yace usher

Ayi  sauraro lafiya


Download MP3

No comments:

Post a Comment