Follow Us @soratemplates

Friday, July 7, 2017

Fati Niger sabuwar Waka marmaza bude Daki in dauko

Music: fati Niger  sabuwar Waka  Mai taken marmaza bude daki in dauko
Awannan lokachi fati Niger itama ta yin kuro tace dama dayi likimone amma yanzu ta farka kuma daga yanxu tafara sambado muku  sabin wakokin ba karkautawa har sai kunji ta kure muku dadi  har kashe amma kai dai saurari fati Niger dan jin mai tace


Ayi sauraro lafiya



Download MP3

No comments:

Post a Comment